Yun 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen Nineba suka gaskata Allah, suka tsai da shawara, cewa kowa da kowa ya yi azumi. Dukan mutane kuwa babba da yaro, suka sa tufafin makoki.

Yun 3

Yun 3:1-10