Yun 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Sarkin Nineba ya ji labarin, sai ya sauka daga kursiyinsa, ya tuɓe rigarsa, ya sa rigar makoki, ya zauna cikin toka.

Yun 3

Yun 3:5-8