Yun 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yunusa ya kama tafiya yana ratsa birnin, da ya yi tafiyar yini guda, sai ya yi shela ya ce, “Nan da kwana arba'in za a hallaka Nineba.”

Yun 3

Yun 3:3-10