Irm 5:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. “Abin banmamaki da bantsoroYa faru a ƙasar.

31. Annabawa sun yi annabcin ƙarya,Firistoci kuma sun yi mulki da ikonkansu,Mutanena kuwa suna so haka!Amma sa'ad da ƙarshe ya zo, me zaku yi?”

Irm 5