Irm 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ku mutanen Biliyaminu, kugudu neman mafaka,Daga cikin Urushalima!Ku busa ƙaho a Tekowa,Ku ba da alama a Bet-akkerem,Gama masifa da babbar halaka sunfito daga arewa.

Irm 6

Irm 6:1-9