Irm 5:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annabawa sun yi annabcin ƙarya,Firistoci kuma sun yi mulki da ikonkansu,Mutanena kuwa suna so haka!Amma sa'ad da ƙarshe ya zo, me zaku yi?”

Irm 5

Irm 5:30-31