Irm 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ji kuka kamar na mace wadda takenaƙuda,Na ji nishi kamar na mace a lokacinhaihuwarta ta fari,Na ji kukan 'yar Sihiyona tanakyakyari,Tana miƙa hannuwanta tana cewa,“Wayyo ni kaina, gama ina suma agaban masu kisankai!”

Irm 4

Irm 4:23-31