Ez 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Allah na ce,‘Domin haka kaiton birnin nan mai zubar da jini,Da tukunya wadda take da tsatsa,Wadda tsatsarta ba ta fita cikinta ba!Ka sa sauran ƙasusuwa a ƙarƙashinsa,Kada ka yi zaɓe.

Ez 24

Ez 24:1-16