Ez 24:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kama mafi kyau daga cikin garken,Ka sa sauran ƙasusuwa a ƙarƙashinsa,Ka tafasa gunduwoyin,Ka kuma tafasa tantakwashin.’

Ez 24

Ez 24:1-6