Ez 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama jinin da ta zubar yana tsakiyarta,Ta zubar da shi a kan dutse,Ba ta zubar da shi a ƙasa inda za ta rufe shi da ƙura ba.

Ez 24

Ez 24:4-17