2 Sam 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza kuwa suka zo, suka naɗa Dawuda da man naɗawa domin ya zama Sarkin Yahuza.Da Dawuda ya ji labari mutanen Yabesh-gileyad, sun binne Saul,

2 Sam 2

2 Sam 2:3-13