2 Sam 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma tafi tare da mutanen da suke tare da shi, kowa da iyalinsa. Suka zauna a garuruwan Hebron.

2 Sam 2

2 Sam 2:1-13