2 Sam 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aiki manzanni da saƙo wurin mutanen Yabesh-gileyad ya ce, “Ubangiji ya sa muku albarka da yake kun yi wa Saul, ubangijinku, wannan alheri, har kuka binne shi.

2 Sam 2

2 Sam 2:1-7