1 Yah 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ƙaunaci duniya, ko abin da yake a cikinta. Kowa yake ƙaunar duniya, ba ya ƙaunar Uba ke nan sam.

1 Yah 2

1 Yah 2:10-16