1 Yah 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku dattawa, na rubuto muku ne domin kun san shi, shi wanda yake tun fil'azal. Ya ku samari, na rubuto muku ne domin kuna da ƙarfi, Maganar Allah tana zauna a zuciyarku, kun kuma ci nasara a kan Mugun nan.

1 Yah 2

1 Yah 2:11-19