1 Yah 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kuwa duk abin da yake duniya, kamar su sha'awa irin ta halin mutuntaka, da sha'awar ido, da kuma alfarmar banza, ba na Uba ba ne, na duniya ne.

1 Yah 2

1 Yah 2:15-19