1 Sam 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yaron nan Sama'ila yana yi wa Ubangiji aiki a hannun Eli. A lokacin nan Ubangiji bai cika yin magana da mutane ba, ba safai kuma ake samun wahayi ba.

1 Sam 3

1 Sam 3:1-7