1 Sam 2:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan wanda ya ragu daga zuriyarka zai je wurin sarki ya roƙi kuɗi da abinci, zai kuma roƙa a yardar masa ya taimaki firistoci da aiki domin ya sami abin da zai ci.”

1 Sam 2

1 Sam 2:33-36