1 Sam 2:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan zaɓar wa kaina amintaccen firist wanda zai aikata abin da nake so ya yi, zan kuwa ba shi zuriya da ko yaushe za su yi aiki a gaban zaɓaɓɓen sarkina.

1 Sam 2

1 Sam 2:31-36