1 Sam 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana da dare Eli wanda ya kusa makancewa har ba ya iya gani sosai, yana kwance a masujada.

1 Sam 3

1 Sam 3:1-7