1 Sam 19:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa zan tafi in tsaya kusa da mahaifina a saura inda ka ɓuya, zan yi masa magana a kanka, abin da ya faru, zan sanar da kai.”

1 Sam 19

1 Sam 19:1-13