1 Sam 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan kuwa ya yabi Dawuda a gaban Saul, ya ce masa, “Kada sarki ya yi wa baransa, Dawuda, laifi, gama shi bai yi maka laifi ba, ayyukansa kuma a gare ka masu kyau ne.

1 Sam 19

1 Sam 19:1-13