1 Sam 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan ya faɗa wa Dawuda ya ce, “Saul, mahaifina, yana so ya kashe ka, domin haka sai ka lura da kanka da safe, ka ɓuya a wani lungu.

1 Sam 19

1 Sam 19:1-10