Zak 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana zan firgita kowane doki, in sa mahayinsa ya haukace. Zan lura da mutanen Yahuza, amma zan makantar da dawakan abokan gābansu.

Zak 12

Zak 12:1-9