Zak 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan zan sa Urushalima ta zama dutse mai nauyi ga dukan al'ummai. Duk wanda ya ɗaga ta zai ji wa kansa mugun rauni. Dukan al'umman duniya za su taru su kewaye ta.

Zak 12

Zak 12:1-10