Zak 12:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga shi, ina gab da sa Urushalima ta zama ƙoƙon sa tangaɗi ga dukan al'ummai da yake kewaye. Yaƙin da zai kewaye Urushalima zai shafi Yahuza ita ma.

Zak 12

Zak 12:1-6