Zak 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan iyalan Yahuza za su ce wa kansu, ‘Ubangiji Allah Maɗaukaki yana ƙarfafa mutanensa waɗanda suke zaune a Urushalima.’

Zak 12

Zak 12:1-11