Zak 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Zan sa jama'ar Yahuza ta yi ƙarfi,Zan ceci jama'ar Yusufu.Zan dawo da su domin ina jin tausayinsu.Za su zama kamar waɗanda ban taɓa ƙyale su ba,Gama ni Ubangiji Allahnsu ne,Zan amsa musu.

Zak 10

Zak 10:3-12