Zak 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutanen Ifraimu za su zama kamar ƙarfafan jarumawa,Za su yi farin ciki kamar sun sha ruwan inabi,'Ya'yansu za su gani su yi murna,Zukatansu za su yi murna da Ubangiji.

Zak 10

Zak 10:1-12