Za su zama kamar ƙarfafan mutane cikin yaƙi,Za su tattaka maƙiyi a cikin taɓon tituna.Za su yi yaƙi, gama Ubangiji yana tare da su,Za su kunyatar da sojojin doki.