Daga cikinsu za a sami mafificin dutsen gini,Daga cikinsu kuma za a sami turken alfarwa,Daga cikinsu za a sami bakan yaƙi,Daga cikinsu kuma kowane mai mulki zai fito.