Ubangiji ya ce,“Ina fushi ƙwarai da makiyayan,Zan kuwa hukunta shugabannin,Gama ni Ubangiji Mai Runduna zan lura da garkena,Wato jama'ar Yahuza.Zan mai da su dawakaina na yaƙi.