Zak 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama maganar shirme kan gida yake yi,Masu dūba suna ganin wahayin ƙarya,Masu mafarkai suna faɗar ƙarya,Ta'aziyyarsu ta banza ce.Domin haka mutane suna ta yawo kamar tumaki,Suna shan wahala saboda rashin makiyayi.

Zak 10

Zak 10:1-10