Zab 71:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ta da muryar farin cikiSa'ad da nake raira maka waƙar yabbai,Zan raira waƙa da zuciya ɗaya,Gama dā ka fanshe ni.

Zab 71

Zab 71:22-24