Zab 71:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi magana a kan adalcinka dukan yini,Saboda an yi nasara da waɗanda suke ƙoƙari su cuce ni, sun ruɗe.

Zab 71

Zab 71:20-24