Zab 71:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika zan yabe ka da garaya,Zan yabi amincinka, ya Allahna.Da garayata zan yi maka waƙoƙi,Ya Mai Tsarki na Isra'ila.

Zab 71

Zab 71:17-24