Zab 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina da abokan gāba da yawa, ya Ubangiji,Ka bi da ni in aikata nufinka,Ka kuma fayyace mini hanyarka domin in bi ta!

Zab 5

Zab 5:1-9