Zab 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da maƙiyana ke faɗa,Ba abin da za a yarda da shi ba ne,Su dai, so suke su hallakar kawai,Bakinsu kamar buɗaɗɗen kabari yake,Maganganunsu kuwa suna da taushi da kuma yaudara.

Zab 5

Zab 5:8-12