Zab 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni, ina iya zuwa wurinka,Saboda ƙaunarka mai girma,In yi sujada a tsattsarkan Haikalinka,In kuma rusuna maka da bangirma.

Zab 5

Zab 5:2-12