Yush 6:10-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Na ga abin banƙyama a cikin Isra'ila,Karuwancin Ifraimu yana wurin,Isra'ila ta ƙazantar da kanta.

11. “Ku kuma, ya mutanen Yahuza, an shirya muku ranar girbi,A lokacin da zan mayar wa mutanena da dukiyarsu.”

Yush 6