Yush 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan zama kamar zaki ga Ifraimu,Kamar sagarin zaki ga mutanen Yahuza.Ni kaina zan yayyage, in yi tafiyata.Zan ɗauka, in tafi, ba wanda zai yi ceto.

Yush 5

Yush 5:6-14