Yush 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da zan warkar da mutanen Isra'ila,Sai zunubin Ifraimu da muguntar Samariya su bayyana,Gama suna cin amana.Ɓarawo yakan fasa, ya shiga,'Yan fashi suna fashi a fili,

Yush 7

Yush 7:1-4