Yush 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har yanzu suna ta ƙara yin zunubi,Suna yi wa kansu gumaka na zubi,Da gwaninta sukan yi gumaka da azurfarsu,Dukansu aikin hannu ne.Sukan ce, “Ku miƙa wa waɗannan hadayu!”Mutane sukan sumbaci siffofin maruƙa.

Yush 13

Yush 13:1-7