Yush 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ifraimu ta yi magana, mutane suka yi rawar jiki. An ɗaukaka ta cikin Isra'ila,Amma ta yi laifi ta wurin bauta gunkin nan Ba'al,Ta kuwa mutu.

Yush 13

Yush 13:1-7