Yush 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka za su zama kamar ƙāsashin da akan yi da safe,Ko kuwa kamar raɓa mai kakkaɓewa da wuri.Za su zama kamar ƙaiƙayi wanda ake shiƙarsa cikin iska a masussuka,Ko kuwa kamar hayaƙin da yake fita ta bututu.

Yush 13

Yush 13:2-7