Yush 10:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan fāɗa wa waɗannan mutane masu zunubi, in hukunta su.Za a tattara al'ummai, su yi gāba da su,Za a hukunta su saboda yawan zunubansu.

Yush 10

Yush 10:8-12