Yush 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Tun daga kwanakin Gibeya, kun yi zunubi, ya Isra'ila!Tun daga wancan lokaci kuka yi ta ci gaba.Ashe, yaƙi ba zai tarshe su a Gibeya ba?

Yush 10

Yush 10:1-15