Yush 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ifraimu horarriyar karsana ce,Wadda yake jin daɗin yin sussuka,Amma na sa wa kyakkyawan wuyanta karkiya,Na sa Yahuza ta ja garmar noma,Yakubu kuwa za ta ja garmar bajiya.

Yush 10

Yush 10:5-15