Yow 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A wannan lokaci tsaunuka za su rufuda kurangar inabi,Tuddai za su cika da shanu,Dukan rafuffukan Yahuza za sugudano da ruwa,Maɓuɓɓuga za ta gudano dagaHaikalin Ubangiji,Ta shayar da kwarin Shittim.

Yow 3

Yow 3:10-21