Yow 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Masar za ta zama hamada,Edom kuma za ta zama kufai,Saboda kama-karya da suka yi wamutanen Yahuza,Saboda sun zubar da jinin marasalaifi a ƙasarsu,

Yow 3

Yow 3:11-21